速報APP / 娛樂 / LITTAFIN SHAIHU UMAR OFFLINE

LITTAFIN SHAIHU UMAR OFFLINE

價格:免費

更新日期:2018-09-28

檔案大小:12M

目前版本:3

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:completequranmp3offline@gmail.com

Email:https://gist.githubusercontent.com/Albayyinah/9e6847b32b4469ae394b908240457e90/raw/2b46d9093a7f41fc86989f5b27465d60267d0190/PRIVACY%20POLICY

LITTAFIN SHAIHU UMAR OFFLINE(圖1)-速報App

Littafin Shaihu Umar Wallafar Alhaji Abubakar Tafawa Balewa. Littafin Shehu Umar

Wannan manhajja kyautace ga masu sha'awar karanta littafin shaihu umar pdf wanda Alhaji Abubakar Tafawa Balewa ya wallafa.

Wanna manhajja na kunshe da cikakke labarin dake cikin littafin don haka ma'abota son littafin shaihu umar pdf download ko kuma littafin shehu umar pdf download kamar yadda wadansu kan kira littafin to ga dama ta samu.

LITTAFIN SHAIHU UMAR OFFLINE(圖2)-速報App

Bayan wanna littafi na shaihu umar akwai sauran manhajjoji irinsu:

- Ruwan bagaja na Hausa da na Turanci

- Tarihin Annabi Kammalalle na Alhaji Abubakar Imam ( domin sanin tarihin manzon Allah (s.a.w) )

LITTAFIN SHAIHU UMAR OFFLINE(圖3)-速報App

- Magana Jarice part 1, part 2 and part 3

- Littafin jiki magayi pdf download

- Littafin kundin tsatsuba kashi na daya

LITTAFIN SHAIHU UMAR OFFLINE(圖4)-速報App

- kundin tsatsuba kashi na biyu

- Littafin Gandoki

- Littafin Uwar Gulma

LITTAFIN SHAIHU UMAR OFFLINE(圖5)-速報App

- Littafin Kulba Na Barna

- Da dai sauran littattafan Hausa Zalla masu zuwa in shaa Allahu.

Domin mu cigaba da kawo muku wadannan littattafa na Hausa ya kamata ku rika nuna mana cewa kunji dadin manhajjojinmu ta hanyar aikawa sauran yanuwa da abokai da kuma bawa manhajja tauraro biyar.

LITTAFIN SHAIHU UMAR OFFLINE(圖6)-速報App

Da fatan zaku yaba da wannan manhajja ta shaihu umar.

Wassalamu alaikum.

LITTAFIN SHAIHU UMAR OFFLINE(圖7)-速報App